Amirul Hajjin Bana Ya Ce An Kammala Shiri Tsaf

Alhazai su na Sallah a masallacin Namira dake Arafat, kusa da Makka a ranar litinin 15 Nuwamba 2010

Mai Martaba Shehun Borno, Alhaji Abubakar Ibn Garbe El-Kanemi, Amirul Hajjin kasar Najeriya ya aike da sako zuwa ga alhazan bana
A daidai lokacin da Hukumar Alhazan Najeriya ke kaddamar da jigilar alhazai zuwa Saudiyya a yau Asabar 14 ga watan Satumba a birnin Maidugurin jihar Borno, Mai Martaba Shehun Borno, Alhaji Abubakar Ibn Garbe El-Kanemi, Amirul Hajjin kasar Najeriya na bana ya gabatar da sakon godiya da kuma jan hankali ga alhazan bana a tattaunawar su da wakilin Sashen Hausa Haruna Dauda Biu.

Your browser doesn’t support HTML5

Sakon Shehun Borno, Amirul Hajj na bana, zuwa ga alhazan Najeriya. - 2:00