CIWON 'YA MACE: Zabukan Fidda Gwani A Najeriya, Yuni 01, 2022

Aisha Muazu

Yayin da jam'iyun siyasa a Najeriya suka kaddamar da zabukan fidda gwani wanda zai share fagen babban zabe na kakar zaben shekarar 2023. Ko yaya matan da suka bayyana ra'ayin su na tsawa takara suka kaya?

Your browser doesn’t support HTML5

CIWON 'YA MACE: Zabukan Fidda Gwani A Najeriya