Dakarun Najeriya Sun Hallaka 'Yan Bindiga A Zamfara

Dakarun Najeriya 'yan bindiga a Jihar Zamfara.

'Yan sandan jihar Zamfara sun kama makamai.

Dakarun Najeriya sun gwabza da 'yan bindiga yau a Tungar Daji da ke karamar hukumar Anka jihar Zamfara lamarin da yayi sanadin mutuwar jami'an Soji biyu. An yi nasarar kawar da 'yan bindigan su 21 tare da raunata wasu da dama. An kuma karbe makamai da harassait.