DOMIN IYALI: Bibiya Kan Mutunta Juna Tsakanin Ma'aurata-Kashi Na Biyu-Nuwamba, 12, 2020

Alheri Grace Abdu

A ci gaba da bibiya kan batun cin zarafin iyali da ke faruwa tsakanin ma’aurata, yau ma shirin Domina iyali ya karbi bakuncin Muhammad Hadi Musa mai ilimin halayyar dan adam kuma kwararre a fannin harkokin iyali, da Barrista Amina Umar Hussain sakatariyar kungiyar lauyoyi mata ta kasa da kasa reshen jihar Kano, da kuma Mal Abdulra'uf Magidanci kuma mai kula da lamura.

Saurari tattaunawar da Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Bibiya Kan Mutunta Juna Tsakanin Ma'aurata-Kashi Na Biyu-10:00"