Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI:Bibiya Kan Kafa Dokar Dandaka a Jihar Kaduna-Kashi Na Biyu, Oktoba, 07, 2020


Alheri Grace Abdu

Kimanin wata guda da ya gabata gwamnatin jihar Kaduna ta shiga gaba a daukar matakin shawo kan matsalar fyade da ta addabi al'umma a Najeriya, tare da kafa dokar dandake wanda aka samu da wannan laifin.

A yau, shirin Domin Iyali ya tattauna da Lauya mai zaman kansa,kuma mai bibiya kan lamura,El-Zubairu Abubakar, da 'yar gwaggwarmaya Rabi Salisu Ibrahim dukansu mazauna birnin Kaduna, wadanda suka yi tsokaci kan wannan lamari.

Saurari cikakken shirin:

DOMIN IYALI: Bibiya Kan Kafa Dokar Dandaka A Jihar Kaduna-Kashi Na Biyu-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:37 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG