DOMIN IYALI: Neman Hakin 'Yar Shekaru 7 Da Aka Yiwa Fyade A Jihar Sokoto -Afrilu 08, 2021

Alheri Grace Abdu

Yanzu haka mahaifiyar wata yarinya ‘yar shekara bakwai da aka yi wa fyade na cikin dawainiyar yawon asibitin kula da lafiyar kwakwalwa dake garin Kware a jihar Sakkwato, domin fyaden yana son gusar da hankalin yarinyar.

Saurari hirar shirin Domin Iyali da dangin yarinyar:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI:Neman Hakin 'Yar Shekaru 7 Da Aka Yiwa Fyade A Jihar Sokoto-10:00""