DOMIN IYALI: Rawar Da Mata Suka Taka A Zaben Najeriya, Kashi Na Daya-Maris, 30, 2023

Alheri Grace Abdu

Zaben shekara ta dubu biyu da ishirin da uku da aka gudanar a Najeriya ya bar baya da kura a bangaren takarar mata, duk da yake har yanzu akwai zabukan kalilan da ba a kamala ba. Kamar yadda muka alkawarta, mun gayyato masu ruwa da tsaki da kuma sa ido kan harkokin siyasa da fafatukar mata domin nazarin wannan lamarin.

Bakin da muka gayyata sune, Hon Maryam Umar Kofarmata ‘yar siyasa a jam’iyar APC, da Barrista Amina Umar lauya kuma mai sharhi kan al’amuran yau da kullum, sai Kwamred Yahaya Shu’aibu Ngogo shima mai sharhi kan al’umuran da suka shafi shugabanci.

Saurari tattaunawar da wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

Rawar Da Mata Suka Taka A Zaben Najeriya, Kashi Na Daya