Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Gwagwarmayar Matan Najeriya Da Neman Wakilci A Zaben 2023 Kashi Na Biyu-Fabrairu, 09, 2023


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A ci gaba da nazarin matsayin takarar mata a babban zaben da za a gudanar a Najeriya, da kuma abinda za a iya yi a cike wagegen gibin da ke akwai tsakanin takarar maza da ta mata, bakin da muka gayyata , Hajiya Binta Musa shugabar kungiyar hadin kan mabiya addinai dabam daban reshen jihar Plato, da Ambassador Rhoda Godwill Jahota, shugabar kugiyar mata Kirista a jihar Plato, da Dorcas Lenkat Yusuf shugabar gamayyar kungiyar ma’aikatan gwamnati a jihar Plato mai barin gado, sai kuma Ambassada Ridwan Jimat Imam, malami karkashin kungiyar Jam’atu Nasril Islam, sun bayyana abinda ya banbanta takarar mata da ta maza a siyasar Najeriya.

Ga ci gaban tattaunawar da wakiliyar Sashen Hausa Zainab Babaji ta jagoranta:

DOMIN IYALI:
Gwagwarmayar Matan Najeriya Da Neman Wakilci A Zaben 2023 Kashi Na Biyu
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:17 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG