DOMIN IYALI: Tattaunawa Kan Fatali Da Kudurorin Ba Mata Guraban Mulkin Najeriya-Kashi Na Hudu-Mayu 05, 2022

Alheri Grace Abdu

A ci gaba da nazarin batun dokar da mata a Najeriya ke nema da za ta basu damar rike kashi talatin da biyar cikin dari na mukaman siyasa, a yau, bakin sun bayyana amfanin ilimin ‘ya mace.

Saurari hirar da wakiliyarmu Madina Dauda ta jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Tattaunawa Kan Fatali Da Kudurorin Ba Mata Guraban Mulkin Najeriya-Kashi Na Hudu-10:00"