VOA60 DUNIYA: DR CONGO Magoya Bayan Yan Jam'iyyar Adawa Sun Yi Zanga-Zanga a Wajen Ginin Majalissar Kasar Da Ke Kinshasa.

Your browser doesn’t support HTML5

Magoyan bayan yan jam'iyyar adawa sun yi zanga zanga a wajen ginin majalissar kasar da ke kinshasa, suna nuna rashin amincewarsu da shugaba Joshep Kabila wanda wa'adinsa ya kare tun cikin watan disamba.