Accessibility links

VOA60 AFIRKA: SOMALI Mutane 13 ne Suka Halaka Bayan Wani Harin Kunar Bakin Wake da Kungiyar Al Shabab ta Kai.


Mutane 13 ne suka halaka bayan wani harin kunar bakin wake da kungiyar Al Shabab ta kai a kusa da gine-ginen Majalisar Dinkin Duniya da na tarayyar Afrika da ke Mogadishu.

XS
SM
MD
LG