Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Najeriya ta Zamanto ta Farko a Cikin Wadanda Majalisar Dinkin Duniya za ta Baiwa Taimakon Gaggawa.


Kungiyar likitoci ta dunuya, ta ce ya kamata Najeriya ta zamanto ta farko a cikin wadanda Majalisar Dinkin Duniya za ta baiwa taimakon gaggawa da sabowa wadanda mayakan Boko Haram suka jefa cikin kangi.

XS
SM
MD
LG