Accessibility links

VOA60 DUNIYA: FRANCE Jami’an Tsaro Sun ce Wani Limamin Kirista Tare da Mahara Biyu Sun Mutu


Jami’an tsaro sun ce wani limamin kirista tare da mahara biyu sun mutu bayan da maharan dake rike da wukake, suka yi garkuwa da mutane da yawa da cikin wata majami'a a Normandy.

XS
SM
MD
LG