Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Hukumomi Sun Fara Tilasta Yin Aiki da Dokar Hana Talla Kan Titi a Lagos.

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Hukumomi Sun Fara Tilasta Yin Aiki da Dokar Hana Talla Kan Titi a Lagos.
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Hukumomi sun fara tilasta yin aiki da dokar hana talla kan titi a Lagos inda za’a hukumta duk wanda aka kama da zaman kurkuku na tsawon watanni 6.

XS
SM
MD
LG