DUNIYAR AMURKA: Rawar Da Amurkawa Ke Takawa A Yakin Ukraine, Disamba 09, 2022

Mahmud Lalo

A watan Fabrairun bana, Rasha ta abkawa Ukraine da yaki, lamarin da kasashen duniya da dama suka yi Allah wadai da shi.

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako zai yi nazari ne kan irin rawar da Amurkawa ke takawa wajen yakin da Rasha ke yi da Ukraine, inda za mu kawo muku wasu Amurkawa biyu da ke tallafawa a fagen yaki.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Rawar Da Amurkawa Ke Takawa A Yakin Ukraine - 5'30"