Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Wacce Jam'iyya Ce Za Ta Rike Rinjaye A Majalisun Dokokin Amurka Bayan Zaben Rabin Wa'adi? Nuwamba 11, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Hakan na faruwa ne yayin da jam’iyyar Republican ta gaza samun nasara a wasu yankuna, mai yiwuwa kuma jam’iyyar Democrat ta ci gaba da rike rinjayenta, duk da cewa bai taka kara ya karya ba.

Har yazuwa lokacin hada wannan shiri, babu cikakken haske kan jam’iyyar da za ta rike rinjaye Majalisar Dokokin Amurka, yayin da ake ci gaba da kidaya kuri’u a wasu muhimman takara da aka yi na kujerun sanata da na ‘yan majalisar wakilai a sassan kasar.

DUNIYAR AMURKA: Wacce Jam'iyya Ce Za Ta Rike Rinjaye A Majalisun Dokokin Amurka Bayan Zaben Rabin Wa'adi? - 5'56"
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:56 0:00

XS
SM
MD
LG