DUNIYAR AMURKA: Taron Kungiyar Zumunta Na 2023 A Amurka, Agusta 25, 2023

Mahmud Lalo

Kazalika shirin ya duba martanin da Shugaban Amurka Joe Biden ya mayar bayan da ya samu labarin mutuwar shugaban dakarun haya na kamfanin Wagner, Yevgeny Prigozhin a Rasha.

A karshen makon da ya gabata ne, kungiyar 'yan arewacin Najeriya da ke zaune a Amurka ta gudanar da babban taronta a birnin Washington D.C., taron da ya tattaro 'yan arewacin Najeriya daga sassa daban na Amurka.

Saurari cikakken shirin a nan:

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Taron Kungiyar Zumunta Na 2023 A Amurka - 7'00"