EFCC Ta Kammala Binciken Danjuma Goje

Senator Muhammadu Danjuma Goje tsohon gwamnan jhar Gombe wanda hukumar EFCC ke tuhuma da satar dubban daruruwan miliyoyin kudi.

Hukumar yaki da almundahana da yin ruf da ciki kan dukiyar kasar Najeriya, EFCC, ta gama binciken tsohon gwamnan jahar Gombe
Hukumar yaki da satar dukiyar kasar Najeriya EFCC ta gama tattara bayanai a kan tsohon gwamnan jahar Gombe Muhammadu Danjuma Goje kuma har ta gabatar da su a kotu kamar yadda za ku ji a wannan rahoto da Abdulwahab Mohamed ya aikowa sashen hausa na Muryar Amurka.

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar EFCC ta gama binciken Danjuna Goje ta gabatar da bayanai - 00:52