Hotunan Auren Yarima Harry da Meghan Markle

Auren Yarima Harry da Maghan Markle

Auren Yarima Harry da Maghan Markle

 Meghan Markel da Yarima Harry

Meghan Markle tana murmushi a lokacin aurenta da Yarima Harry

Auren Yarima Harry da Maghan Markle

Auren Yarima Harry da Magan Markle

Yarima Harry suna tsaye da Meghan Markle a lokacin aurensu

Yarima Harry yana jiran amaryarsa.

Mahaifin  ango Harry, Yarima Charles yana rike da hannun amarya Megan Markle zuwa cikin majami'a

Auren Yarima Harry da Maghan Markle

Auren Yarima Harry da Maghan Markle

Mutane sun yi dafifi a  kofar Majami'ar dake  Windsor kafin daura auren Auren Yarima Harry da Magan Markle a Windsor, Britain, May 19, 2018.

Auren Yarima Harry da Maghan Markle

Yarima Harry  yana bude lullubin amaryarsa Maghan Markle

Royal fans gather outside Windsor Castle ahead of wedding of Britain's Prince Harry to Meghan Markle in Windsor, Britain, May 19, 2018.

Britain Royal Wedding

Auren Yarima Harry da Meghan Markle

An daura auren Yariman Birtaniya Harry da Meghan Markle aure yau a garin Windsor dake bayan garin birnin London a wani buki da aka bayyana a matsayin mafi tasiri a tarihin masarautar