Hotunan Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONFAGEN A Yamai

Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONGAFEN A Yamai. Wasu yan kasuwa daga kasar Ghana sun halarci bikin, Nuwamba 27, 2017 

Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONGAFEN A Yamai. Wata mace da ta halarci bikin daga Najeriya, Nuwamba 27, 2018

Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONGAFEN A Yamai wata mace daga jihar Maradi, Nijar, Nuwamba 27,2017

Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONGAFEN A Yamai. Wata mace da ta halarci bikin daga kasar Benin da kuma Togo, Nuwamba 27, 2017

Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONGAFEN A Yamai wasu mata da suka halarci taron  kungiyar a birnin Yamai, Nuwamba 27, 2017

Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONGAFEN A Yamai wasu kaya da mata ke talatawa a wajen bikin, Nuwamba 27, 2017

Uwargidan shugaban kasar Nijar Aissatou Issoufou Mahamadou ta halarci bikin baje koli na kungiyar matan Nijar CONGAFEN a Yamai. Nuwamaba 27, 2017