Bude Bikin Fara Wasannin Gasar Olympics a Pyeongchang

'Yan Najeriya da za su yi wasannin tseren kankara a Olympics.

Lucas Eguiba rike da tutar Spain lokacin budewar taron wasannin Olympics a Pyeongchang, a Korea ta Kudu, Feburairu 9, 2018.

Yara na rawa a bude wasan Olympics a Pyeongchang, a Korea ta Kudu, Fabiraru. 9, 2018.

Shugaban Korea ta Kudu Moon Jae-in, tsaye tare da  matarsa Kim Jung-sook yayin da ake rera taken kasar, a bikin bude wasan Olympics a Pyeongchang, 9, ga watan Fabrairu, 2018.

Hoton Wasan Wuta a wasan Olympics a Pyeongchang, Korea ta Kudu, 9 ga watan Fabrurairu, 2018.

Tawagar mambobin Korea ta Arewa rike da tutar kasashen biyu a hade kafin bude wasan Olympics a Korea ta Kudu a birnin Pyeongchang, Fabrairu. 9, 2018.

Erin Hamlin dauke da tutar Amurka lokacin bude wasannin Olympics a Pyeongchang, a Korea ta Kudu Fabirariru, 9, 2018

'Yan rawa na taka rawa yayin da da ake bude wasan Olympics a Pyeongchang, Korea ta Kudu, Faburairu. 9, 2018.

An fara wasannin gasar olympics a Pyeongchang ta Korea ta Kudu.