Hotunan Yadda Dubban Mutane Suke Shirye Shiryen Ayyukan Hajjin Bana, 2017

Hotunan yadda dubban mutane suk shirye shiryen ayyukan Hajjin Bana, 2017

Hotunan yadda dubban mutane suke shirye shiryen ayyukan Hajjin Bana, 2017

An yi marhaban da wasu alhazai na kasashen Afrika da suka isa kasar Saudiya


 

Opposition supporters with old Belarusian national flags rally at Independence Square in Minsk.

Masallacin A-Hara dake Medina a ranar 6 ga watan Agustan shekarar 2017

 

A student, wearing a face mask and shield, returns to the Melpark Primary School in Johannesburg, South Africa.

Filin shakatawa na Masalacin Al-Hara dake Madina


 

Wasu daga cikin masu ayyukan hajji daga kasar Mali a Kasar Saudiya.

 

Rescue workers carry Mohammed Bangi, a four-year-old boy, after he was rescued from the rubble at the site of a collapsed five-story building in Mahad in Raigad district in the western state of Maharashtra, India.

Alhazai sun fara taruwa kusa da birnin Makka mai tsari a Saudiya 

Masallacin Ka'aba Mai Tsarki dake Makka.

Masallacin filin jirgin saman Garin Madina