VOA60 DUNIYA: PALESTINE Wani Bafalasdine Da Ke Harbi Daga Mota, Ya Kashe Wani Dake Tafiya A Kasa Tare Da Wani Dan Sanda.

Your browser doesn’t support HTML5

Wani bafalasdine da ke harbi daga mota, ya kashe wani dake tafiya a kasa tare da wani dan sanda kuma ya raunata hudu kafin ‘yan sandan Isra’ila suka harbe shi har lahira a Birnin Quddus.