Janar Muhammadu Buhari ya Kai Ziyara Jahar Adamawa

Janar Muhammadu Buhari, jigo a jam'iyar APC

Ziyarar na da nasaba da neman dinke baraka a APC tsakanin 'yan jam'iyar na farko da sabbin shiga
Wakilin Sashen Hausa a jahar Adamawa Ibrahim Abdulaziz ya aiko da rahoton cewa janar Muhammadu Buhari ya kai ziyarar ce da nufin dinke barakar cikin gidan jam'iyar APC da ta kunno kai tsakanin bangarorin su janar Buba Marwa, da Injiniya Markus Gundiri, da kuma gwamnan jahar Murtal Nyako wanda kwanan nan ya koma jam'iyar ta APC:

Your browser doesn’t support HTML5

Janar Buhari ya kai ziyara Adamawa - 1:32