Hotuna: Kasar Najeriya Ta Cika Shekaru 58 Da Samun Yancin Kai Daga Kasar Ingla

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, Mataimakin shugaban Kasar Yemi Osembajo, Ministan Tsaro tare da Babban Hafsan Hafsoshin Najeriya  sun halarci taron bikin cika shekaru 58 da  samun yanci kai daga kasar Inglila a  Abuja, Ranar Litinin 1 daga Watan Oktoba shkarar 2018.  

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da mataimakinsa Yemi Osinbajo a dandalin taro da ake kira Eagle Square dake Abuja, Ranar Litinin 1 daga Watan Oktoba shekarar 2018.

Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Yemi Osinbajo a Filin Eagle Square  dake Abuja, Ranar Litinin 1 daga Watan Oktoba shekarar 2018.

Wasu daga cikin shugabanin gwamantin Najeriya a Filin Eagle Square  Ranar Litinin 1 daga Watan Oktoba shekarar 2018.

Wasu daga cikin shugabanin gwamantin Najeriya a Filin Eagle Square  Three Arms Zone dake Abuja, Ranar Litinin 1 daga Watan Oktoba shekarar 2018.

Isowar Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare Mataimakinsa Yemi Osinbajo a Filin Eagle Square  dake Abuja, Ranar Litinin 1 daga Watan Oktoba shekarar 2018.