Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zanga Zangar Kin Amincewa Da Alkalin Babbar Kotun Amurka A Washington D C

Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Nada Alkalin Babbar Kotun Amurka

Hotunan dandazon matan da suka yi zanga-zanga a gaban Majalisar Dokokin Amurka da ke nan birnin Washington D.C. don nuna rashin amincewa da tabbatar da nada alkalin babbar kotun Amurka Brett Kavanaugh da Shugaban Amurka Donald Trump ya gabatarwa Majalisa don maye gurbin Anthony M. Kennedy da yayi ritaya. Wannan zanga-zangar ta biyo bayan zargin cin zarafin saduwar da wata mata Dr. Christine Blasey Ford ne ta masa na cewa abin ya faru tun suna 'yan sakandaren da ba su wuce shekaru 16 zuwa 17 da haihuwa ba.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG