Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ziyarar Ministan Tsaron Najeriya Mansur Dan Ali A Jamhuriyar Nijer

Ministan tsaron Najeriya Mansur Dan Ali, tare da Ministan tsaron Jamhuriya Nijer Kalla Moutari, Talata 18 ga watan Satumba shekara 2018 suka rattaba hannu , akan yarjeniyar Inganta tsaro akan iyakokin kasashen biyu.

Ministan tsaron Najeriya Mansur Dan Ali, tare da Ministan tsaron Jamhuriya Nijer Kalla Moutari, sun rattaba hannu akan yarjejeniyar inganta matakan tsaro akan iyakokin kasashen biyu, talata 18, ga watan Satumbar 2018,.

Domin Kari

Facebook Forum

Labarai masu alaka

XS
SM
MD
LG