MANUNIYA: Bukatar Kungiyar Dattawan Arewacin Najeriyan Kan Cewa Shugaba Muhammadu Buhari Ya Sauka Daga Mulki, Afrilu 15, 2022

Isah Lawal Ikara

A cikin shirin na wannan mako mun yi dubi ne akan bukatar kungiyar Dattawan Arewacin Najeriyan kan cewa shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sauka daga kujerar shugaban kasa, da kuma matsayin magoya bayan gwamnatin da ke cewa shugaban Kasa na kokari. Sai kuma maganar shirin shiga zaben 2023 na masu takarar gwamna a matakin jaha.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Bukatar Kungiyar Dattawan Arewachin Najeriyan Kan Cewa Shugaba Muhammadu Buhari Ya Sauka Daga Mulki, Afrilu 15, 2022