MANUNIYA: Waiwayen Rikicin Majalisun Najeriya Da Kalaman Mawaki Rarara, Disamba 29, 2023

Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon, waiwaye ne na karshen wannan shekara da ya waiwayi rikicin majalisun Najeriya da kalaman mawakin nan Dauda Kahutu Rarara.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Waiwayen Rikicin Majalissun Najeriya Da Kalaman Mawaki Rarara, Disamba 29, 2023.mp3