Matsalar Tsaro Na Iya Sa Najeriya Ta Fuskanci Karancin Abinci - Kwararru

Your browser doesn’t support HTML5

Kwararru da masu fashin baki sun ce Najeriya na iya fuskantar matsalar karancin abinci, a yayin da ayyukan 'yan bindiga suke kara ta'azzara a jihohin Arewacin kasar, da mafi akasari suke samar da abincin da daukacin 'yan kasar suke dogara da shi. Murtala Faruk Sanyinna a Abuja.
Kwararru da masu fashin baki sun ce Najeriya na iya fuskantar matsalar karancin abinci, a yayin da ayyukan 'yan bindiga suke kara ta'azzara a jihohin Arewacin kasar, da mafi akasari suke samar da abincin da daukacin 'yan kasar suke dogara da shi. Murtala Faruk Sanyinna a Abuja, ya duba mana yadda ayyukan na 'yan ta da kayar baya suke shafar sha'anin aikin noma a Arewacin Najeriyar.