Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sojojin Najeriya Sun Yi Kashedi Ga Mayakan Boko Haram Da Ba Su Mika Wuya Ba


Sojojin Najeriya Sun Yi Kashedi Ga Mayakan Boko Haram Da Ba Su Mika Wuya Ba
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:39 0:00

Sojoji da ke yaki da mayakan Boko Haram a Najeriya sun ce suna ci gaba da samun gagarumar nasara, yayin da mayakan kungiyar da dama ke mika kansu ga gwamnati. Babban hafsan sojojin kasa na Najeriyar, Laftanar Janar Farouk Yahaya ya ce har yanzu suna kira ga ‘yan bindigar da su mika wuya, ko kuma...

Sojoji da ke yaki da mayakan Boko Haram a Najeriya sun ce suna ci gaba da samun gagarumar nasara, yayin da mayakan kungiyar da dama ke mika kansu ga gwamnati. Babban hafsan sojojin kasa na Najeriyar, Laftanar Janar Farouk Yahaya ya ce har yanzu suna kira ga ‘yan bindigar da su mika wuya, ko kuma a cimma su a duk inda suke.
XS
SM
MD
LG