Mun Yi Rashin Sa'adatu Mohammed Fawu

Sa'adatu Muhammaed Fawu.

Allah yayi ma wakiliyarmu a yankin arewa maso gabas, Hajiya Sa'adatu Mohammed Fawu, rasuwa jiya talata a wani asibiti dake Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya. Allah Ya jikanta da Rahama, All,ah Ya gafarta mata, Ya bada hakurin jure wannan rashi, amin summa amin.

Mun Yi Rashin Sa'adatu Mohammed Fawu, Disamba 3, 2014