Mutane 185 suka mutu a Kano, inji ‘Yansanda

  • Aliyu Mustapha

Locally made explosives found in a car are displayed along a road in Nigeria's northern city of Kano.

Rundunar ‘yansanda a Kano ta bada kiddidigar yawan mutanen da suka rasa rayukkansu a hatsarin ta’addancin da aka kai Kano ranar Jumu’a.

Rundunar ‘yansandan jihar Kano a Nigeria tace jimillar mutane 185 suka rasa rayukkansu a cikin hare-haren bama-baman da aka kai Kano ranar Jumu’ar da ta wuce. Wakilin Sashen Hausa na VOA a Kano, Muhammadu Salisu Rabi’u na dauke da bayanin irin mutanen da abin ya shafa.

Saurari:

Aika Sharhinka