VOA60 AFIRKA: IVORY COAST Kungiyar Al Qaeda Ta Kashe Mutane 22, Maris 14, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar Al Qaeda ta dauki alhakin kai harin da ya kashe mutane 22, a wajen shakatarwa Grand-Bassam da ke kasar Ivory Coast.