Accessibility links

VOA60 DUNIYA: AMERICA Babban Sakarataren Majalisar Dunkin Duniya Ban Ki-moon Ya Ce, Maris 11, 2016


Babban Sakarataren Majalisar Dunkin Duniya Ban Ki-moon ya ce dole sai an yanke shawarar daukar babban mataki don kawo karshen fyade da dakarun samar da zaman lafiya na majalisar dunkin duniya ke aikatawa.

XS
SM
MD
LG