VOA60 AFIRKA: LIBYA Gwamnatin Libya ta Maida Bakin Haure Sama da 200 Zuwa Kasashensu,

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamnatin Libya ta maida bakin haure sama da 200 zuwa kasashensu, lamarin da ya dakile burinsu na zuwa turai.