Accessibility links

VOA60 DUNIYA: UK Sarauniya Ingila Elizabeth Ta Biyu Ta Cika Shekaru Casa'in a Duniya.


Firayim Minista David Cameron ya taya Sarauniya Elizabeth ta biyu murnar cikar shekaru casa'in da haihuwa, yana mai bayyana ta a zaman ginshikin kasar.

XS
SM
MD
LG