VOA60 AFIRKA: LIBERIA Uwargida Michelle Obama ta Kaddamar da Wani Rangadin Kasashe Uku

Your browser doesn’t support HTML5

Uwargida Michelle Obama ta kaddamar da wani rangadin kasashe uku domin jan hankulan ‘yan mata su cigaba da neman ilimi.