'Yan Najeriya Suna Bayyana Ra'yoyi Daban Daban Kan Ziyara Da 'Yan Siyasa Suke Kaiwa Juna, Da Wasu

Tsohon shugaban kasa Janar Obasanjo.

Da farko gwamnoni hudu suka kaiwa takwaran aikinsu Rotimi Ameachi na jihar Rivers ziyara, sai kuma Obasanjo, da su Babangida
Wasu masu fashin baki suna cewa akwai alamun yawan ziyarce ziyarce da 'yan siyasa suke yi ba zasu rasa nasaba da sjiry eshiyen da suke yi danagne da zaben 2015. Kamar yadda zaku ji cikin wannan rahoto da Ibrahim Abdulaziz ya aiko mana.

Your browser doesn’t support HTML5

'Yan siyasar suna safa da marwa tsakan-kaninsu - 2:48