TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Rikicin Jihar Filato, Kashi Na Daya Satumba 7, 2021

Aliyu Mustapha Sokoto

A ‘yan kwanakin nan, jihar Filato da ke arewacin tsakiyar Najeriya, ta fada cikin rikice-rikice wadanda suka haddasa asarar rayuka da dumbin dukiyoyi da dama, abin da ake ganin ba zai rasa nasaba da abubuwa da suka shafi addini, kabilancin da kuma siyasa ba. Shirin “Tsaka Mai Wuya” na wannna mako zai yi dubi ne kan abubuwan da ke haddasa wadannan fitintunu a jihar wacce ake mata taken jiha “mai zaman lafiya da wurin shakatawa.” A yi saurare lafiya tare da Aliyu Mustapha Sokoto.

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Abubuwan Da Ke Haddasa Rikice-rikice a Jihar Filato - 12'29"