VOA60 AFRIKA: Kasar Somalia Ta Sake Bude Ginin Da Ake Gudanar Da Wasanni A Mogadishu

Your browser doesn’t support HTML5

A Somaliy Shekaru takwas bayan da wani dan kunar bakin wake ya lalata ginin, Somalia ta sake bude ginin da ake gudanar da wasanni a Mogadishu.