VOA60 AFRIKA: MALI Shugabani Daga Kasashen Afirka 30 Da Kasar Faransa, Sun Gana A Babban Birnin Bamako

Your browser doesn’t support HTML5

Shugabani daga kasashen afrika 30 da kasar Faransa, sun gana a babban birnin Bamako, inda ake shirin tattaunawa akan yaki da 'yan ta’adda da kuma kara daidata demokadiya a kasar