VOA60 AFIRKA: UK Shugaba Mahammadu Buhari Ba Ya Bukatar Hakurin Cameron Kan Furucinsa

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaba Mahammadu Buhari yace ba zai nemi David Cameron ya bada hakuri ba kan maganar da ya yayi na cewa Najeriya da Afghanistan na gaba akan cin hanci da rashawa.