Wata Mota Ta Kutsa Cikin Jama'a A Birnin Barcelona

Wata jarida na nuna hotunan harin da aka kai a Las Ramblas dake Birnin Barcelona, ranar Juma'a 18 ga watan Agusta na shekarar 2017

 

Wata mata , ganau, da ta  shaida harin 'yan ta'adda


 

Jama'a na taimakawa wasu da suka jikkata


 

Yansandan kasar Spain na kewaye da filin da aka kai hari

 

Yansanda da mutane dake kan tittuna na taimakawa wadanda suka jikkata


 

Yansanda na ci gaba da taimakon wadanda harin ya rutsa dasu


 

Wata mace na kuka yayinda wani namiji ke taimaka mata bayan da yansanda suka killace inda aka kai harin.

 

Yansanda na ci gaba da binciken jama'a bayan harin da aka kai

 

Wani dansanda na tsaye kusa da wata motar asibiti bayan harin Barcelona


 

Wani da ya samu rauni bayan harin ta addanci na 17 ga watan Agusta na shekar 2017 na samun taimako daga yan sanda.

An injured person is treated in Barcelona, Spain, Aug. 17, 2017 after a white van jumped the sidewalk in the historic Las Ramblas district, crashing into a summer crowd of residents and tourists.

Injured people are treated in Barcelona, Spain, Aug. 17, 2017 after a van jumped the sidewalk in the historic Las Ramblas district, crashing into a summer crowd of residents and tourists.

'Yansanda na kwashe mutane bayan da wata mota ta kutsa cikinsu a Barcelona, Spain, ranar 17 ga watan Agusta shekarar 2017

 

Yansanda sun fara sintiri a wurin da aka kai hari

 

Yansanda na tattaunawa da wasu 'yan uwansu bayan harin da yan ta'adda suka kai a Birnin Barcelona