‘Yan bindiga Na Ci Gaba Da Yankawa Wasu Kauyukan Zamfara Harajin Miliyoyin Nairori 

'Yan bindiga

Da aka tuntubi rundunar ‘Yan-sandan jihar Zamfara akan wannan batu, Kakakinta DSP Shehu Muhammad ya ce zai bincika. 

Ana ci gaba da samun tabarbarewar tsaro a Arewancin Najeriya inda abubuwa ke kara fitowa fili cewa, ‘yan bindiga-dadi ke gudanar da ikon wasu yankunan karkara da ke jihohin Arewa maso Yammacin kasar.

Your browser doesn’t support HTML5

‘Yan bindiga Na Ci Gaba Da Yankawa Wasu Kauyukan Zamfara Harajin Miliyoyin Nairori  - 3'01