YANAYI DA MUHALLI: Illar Leda Da Roba Ga Muhalli -Agusta, 12, 2022

Aisha Muazu

Tsintar leda da roba wanda mata suke kira yapa kuma suke amfani da shi don yin makamashin girki yana da mummunar sakamakon lafiya ga dan Adam da shi kanshi Muhallin da müke rayuwa a cikin sa, amma idan za a mai da hankali wajen samar wa wadannan mata ayyuka ko sana'o'in hannu zai iya kasancewa hanyar raba muhalli da shara.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YANAYI DA MUHALLI: Illar Leda Da Roba Ga Muhalli