YANAYI DA MUHALLI: Taron COP27, Yuli, 15, 2022

Aisha Mu'azu

Yayin da ake shirin taron COP27 a binin Misra cikin watan Nuwamba, an fara duba irin abubuwan da za a tattauna a wurin taron inda masana suka fara waiwaye akan battun kamar da matsalar sinadarai masu illa a mahalli.

Sauraron cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YANAYI DA MUHALLI-Taron COP27, Yuli-6:00"