ZABEN2015: Attahiru Jega Yana Bayyana Ra'ayinsa Kan Hukumcin Da Ya Haramtawa Sojoji Zuwa Rumfunan Zabe

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban hukumar zabe ta INEC, yace zai nazarci hukumcin da wata kotu a Lagos ta bayar cewa kada gwamnati ta yi amfani da sojoji a rumfunan zabe a duk fadin kasar ranar zabe.