Zaratan Sojojin Najeriya Sun Kwace Garin Gudumbali

Sojojin Najeriya a garin Gudumbali dake Jihar Borno a bayan an kwato garin. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno

Zaratan sojojin Najeriya a garin Gudumbali dake Jihar Borno a bayan an kwato garin. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno

Kofar asibitin garin Gudumbali dake Jihar Borno a bayan an kwato garin. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno

Cikin babban asibitin garin Gudumbali dake Jihar Borno a bayan an kwato garin. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno

Allon wani asibitin mata a garin Gudumbali dake Jihar Borno a bayan an kwato garin. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno

Wani masallacin da aka lalata a garin Gudumbali dake Jihar Borno. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno

Allon kofar ofishin hukumar zabe INEC a garin Gudumbali dake Jihar Borno a bayan an kwato garin. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno

Allon dake nuna hanyar makabarta a garin Gudumbali dake Jihar Borno a bayan an kwato garin. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno

Cikin babban asibitin garin Gudumbali dake Jihar Borno a bayan an kwato garin. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno

Kofar babban asibitin garin Gudumbali dake Jihar Borno a bayan an kwato garin. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno

Yadda cikin babban asibitin garin Gudumbali dake Jihar Borno ya kasance a bayan an kwato garin. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno

Wani sojan Najeriya a garin Gudumbali dake Jihar Borno. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno

Wani kanti a garin Gudumbali dake Jihar Borno. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno

Sojojin Najeriya Na Ci gaba da kakkabe sauran 'ya'yan kungiyar Boko Haram da suka rage a wasu lunguna a jahar Borno Najeriya