ZAUREN MATASA: Bayanan Matasa Masunta, Manoman Rani A Garin Gashua, Janairu 01, 2024

Nasiru Adamu

ABUJA, NIGERIA - Barkan mu da sabuwar shekarar 2024, a shiri Zauren Matasa na wannan makon za mu ci gaba da tattaunawa da matasa masunta kuma manoman rani a garin Gashua da ke jihar Yobe. Matasan sun bayyana yadda kogin da ya ratsa garin su ya zama babban alheri da kuma hanyar da su ke samun kudin shiga.

Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Bayanan Matasa Masunta, Manoman Rani A Garin Gashua, Janairu 01, 2024.mp3